Mak 5:21-22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

21. Ya Ubangiji, ka komo da mu zuwa gare ka!Mu kuwa za mu koma.Ka sabunta kwanakinmu su zama kamar na dā.

22. Ko ka ƙi mu ne, sam sam?Ko kuwa ka husata da mu?

Mak 5