Mak 3:65-66 Littafi Mai Tsarki (HAU) Za ka ba su tattaurar zuciya,La'anarka kuwa za ta zauna a kansu! Da fushi za ka runtume suHar ka hallaka su a duniya