Mak 3:46-48 Littafi Mai Tsarki (HAU)

46. “Dukan maƙiyanmu suna yi mana ba'a.

47. Tsoro, da wushefe,Da lalatarwa, da hallakarwa sun auka mana.

48. Hawaye suna gangarawa daga idanuna kamar ruwan koguna,Saboda an hallaka mutanena.

Mak 3