M. Sh 4:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi ne ya hurta muku shari'ar da ya umarce ku ku kiyaye, wato dokokin nan goma. Ya rubuta su a allunan dutse guda biyu.

M. Sh 4

M. Sh 4:6-23