M. Sh 19:20-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

20. Sauranku za su ji, su ji tsoro, ba za a ƙara aikata irin wannan mugunta ba.

21. Kada ku ji tausayi, zai zama rai maimakon rai, ido maimakon ido, haƙori maimakon haƙori, hannu maimakon hannu, ƙafa maimakon ƙafa.”

M. Sh 19