M. Sh 15:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan akwai wani danginku matalauci, a wani gari na cikin garuruwan ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku, to, kada ku taurara zuciyarku, ku ƙi sakin hannu ga danginku matalauci.

M. Sh 15

M. Sh 15:1-15