M. Sh 10:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya sāke rubuta dokoki goma a allunan kamar na farko, wato dokoki goma ɗin nan da Ubangiji ya faɗa muku a dutse ta tsakiyar wuta a ranar taron. Sai Ubangiji ya ba ni su.

M. Sh 10

M. Sh 10:1-7