M. Had 8:2-4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

2. Ka kiyaye umarnin sarki saboda alkawarin da ka ɗauka.

3. Sarki yana iya yin kowane abu da ya ga dama, don haka ka guje wa wurin da yake, kada ka zauna a wuri mai hatsari haka.

4. Da iko sarki yake aiki, don haka ba mai iya ce masa, “Don me?”

M. Had 8