M. Had 1:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Maganar Mai Wa'azi ɗan Dawuda, Sarkin Urushalima.

2. Banza a banza ne, in ji Mai Hadishi,Banza a banza ne, dukan kome banza ne.

3. Wace riba ce mutum zai samu daga cikin aikinsa,Da yake yi a duniya?

M. Had 1