Luk 21:37-38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

37. Kullum da rana yakan koyar a Haikali, da dare kuma yakan fita ya kwana a dutsen da ake ce da shi Dutsen Zaitun.

38. Da sassafe kuma dukan mutane sukan zo wurinsa a Haikali su saurare shi.

Luk 21