Luk 21:18-21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

18. Amma ba gashin kanku ko ɗaya da zai yi ciwo.

19. Jurewarku ce za ta fisshe ku.”

20. “Sa'ad da kuka ga rundunonin yaƙi sun kewaye Urushalima, sa'an nan ku tabbata ana kusan ribɗe ta.

21. Sa'an nan waɗanda suke a ƙasar Yahudiya, su gudu su shiga duwatsu, na birni su fice, na ƙauye kuma kada su shiga birni.

Luk 21