Luk 20:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka tambaye shi suka ce, “Malam, ai, mun sani maganarka da koyarwarka duk gaskiya ne. Ka ɗauki kowa da kowa daidai, sai koyar da tafarkin Allah sosai kake yi.

Luk 20

Luk 20:20-26