L. Mah 6:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gidiyon ya tafi gida, ya yanka ɗan akuya, ya dafa, ya yi waina marar yisti ta gāri mudu guda. Ya sa naman a kwandon, romon kuwa ya zuba a tukunya, ya kawo, ya miƙa masa a gindin itacen oak.

L. Mah 6

L. Mah 6:15-24