L. Mah 19:5 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A safiyar rana ta huɗun, suka tashi tun da wuri, domin su yi shirin tafiya, amma mahaifin matar ya ce masa, “Ka dakata ka ƙara cin abinci tukuna sa'an nan ka tafi.”

L. Mah 19

L. Mah 19:1-15