L. Mah 11:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan Isra'ilawa suka aike da jakadu wurin Sihon Sarkin Heshbon ta Amoriyawa, suka roƙe shi, suka ce, ‘Ka yarda mana mu wuce ta ƙasarka.’

L. Mah 11

L. Mah 11:12-26