L. Kid 4:27 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Haruna ne da 'ya'yansa maza za su nuna wa 'ya'yan Gershonawa irin aikin da za su yi, da kayayyakin da za su ɗauka. Sai a faɗa musu dukan abin da za su yi, da dukan abinda za su ɗauka.

L. Kid 4

L. Kid 4:26-49