L. Kid 36:11-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

11. Suka auri 'ya'yan 'yan'uwan mahaifinsu.

12. Sun yi aure a cikin iyalan 'ya'yan Manassa, ɗan Yusufu. Gādonsu kuwa bai ɓalle daga cikin kabilar iyalin kakansu ba.

13. Waɗannan su ne umarnai da ka'idodi waɗanda Ubangiji ya ba jama'ar Isra'ila ta wurin Musa a filayen Mowab kusa da Urdun daura da Yariko.

L. Kid 36