L. Kid 34:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan kuma za ta nausa ta nufin hawan Akrabbim, ta ƙetare zuwa Zin, ta dangana da kudancin Kadesh-barneya, sa'an nan ta miƙa zuwa Hazar'addar, ta zarce ta bi ta Azemon.

L. Kid 34

L. Kid 34:1-8