L. Kid 32:30 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan ba su haye tare da ku da shirin yaƙi ba, to, sai ku ba su gādo tare da ku a cikin ƙasar Kan'aniyawa.”

L. Kid 32

L. Kid 32:22-38