L. Kid 31:35-37 Littafi Mai Tsarki (HAU)

35. 'yan mata dubu talatin da dubu biyu (32,000) waɗanda ba su san namiji ba.

36. Kashin da aka ba sojoji waɗanda suka tafi yaƙi ne nan, tumaki dubu ɗari uku da talatin da bakwai da ɗari biyar (337,500).

37. Daga ciki aka fitar da tumaki ɗari shida da saba'in da biyar domin Ubangiji.

L. Kid 31