L. Kid 31:32-35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

32. Yawan ganimar da sojoji suka kawo ke nan, tumaki dubu ɗari shida da dubu saba'in da dubu biyar (675,000),

33. shanu dubu saba'in da dubu biyu (72,000),

34. jakai dubu sittin da dubu ɗaya (61,000),

35. 'yan mata dubu talatin da dubu biyu (32,000) waɗanda ba su san namiji ba.

L. Kid 31