L. Kid 29:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Waɗannan su ne hadayun da za a miƙa wa Ubangiji a lokacin idodinsu, duk da hadayunsu na wa'adi, da na yardar rai, da na ƙonawa, da na gāri, da na sha, da na salama.

L. Kid 29

L. Kid 29:38-40