L. Kid 29:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A rana ta huɗu ta idin za a miƙa bijimai goma, da raguna biyu, da 'yan raguna goma sha huɗu bana ɗaya ɗaya. Dabbobin su zama marasa lahani.

L. Kid 29

L. Kid 29:15-28