L. Kid 26:4 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“A ƙidaya mutane tun daga mai shekara ashirin zuwa gaba kamar yadda Ubangiji ya umarta.”Isra'ilawa waɗanda suka fita daga ƙasar Masar ke nan.

L. Kid 26

L. Kid 26:1-12