L. Kid 26:26-28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

26. Kabilar Zabaluna ke nan bisa ga iyalansu, Sered, da Elon, da Yaleyel.

27. Waɗannan su ne iyalan kabilar Zabaluna. Yawansu ya kai mutum dubu sittin da ɗari biyar (60,500).

28. Kabilar Yusufu ke nan bisa ga iyalansu, wato Manassa da Ifraimu.

L. Kid 26