L. Kid 24:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kamar dogon jerin itatuwan dabino,Kamar gonaki a gefen kogi,Kamar itatuwan aloyes da Ubangiji ya dasa,Kamar kuma itatuwan al'ul a gefen ruwaye.

L. Kid 24

L. Kid 24:1-7