L. Kid 22:40 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Can Balak ya yi hadaya da shanu da tumaki, ya kuwa aika wa Bal'amu da dattawan da suke tare da shi.

L. Kid 22

L. Kid 22:39-41