L. Kid 22:38 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Bal'amu ya amsa wa Balak ya ce, “To, ai, ga shi, na zo yanzu! Ina da wani ikon yin wata magana ne? Maganar da Allah ya sa a bakina, ita zan faɗa, tilas.”

L. Kid 22

L. Kid 22:30-41