L. Kid 22:35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji kuwa ya ce wa Bal'amu, “Tafi tare da mutanen, amma abin da na faɗa maka shi kaɗai za ka faɗa.” Sai Bal'amu ya tafi tare da dattawan Balak.

L. Kid 22

L. Kid 22:25-41