L. Kid 22:32 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Mala'ikan Ubangiji kuwa ya ce masa, “Me ya sa ka bugi jakarka har sau uku? Na fito ne don inhana ka, gama hanyarka ba daidai ba ce a gabana.

L. Kid 22

L. Kid 22:23-40