L. Kid 19:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Wanda duk yake cikin saura ya taɓa wanda aka kashe da tokobi, ko gawa, ko ƙashin mutum, ko kabari zai ƙazantu har kwana bakwai.

L. Kid 19

L. Kid 19:13-22