L. Kid 13:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Suka zo wurin Musa, da Haruna, da dukan taron jama'ar Isra'ila a jejin Faran a Kadesh. Suka faɗa musu labarin tafiyarsu, suka kuma nuna musu amfanin ƙasar da suka kawo.

L. Kid 13

L. Kid 13:21-33