L. Kid 10:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Daga nan sai Kohatawa masu ɗauke da kayayyaki masu tsarki suka tashi. Kafin su isa masaukin, an riga an kafa alfarwar.

L. Kid 10

L. Kid 10:19-29