L. Fir 3:16-17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Firist kuwa zai ƙone su a bisa bagaden kamar hadayar abincin da akan ƙone don ya yi ƙanshi mai daɗi. Dukan kitse na Ubangiji ne.

17. Ba za a ci kitse ko jinin ba a wuraren zamanku. Wannan doka madawwamiya ce.

L. Fir 3