L. Fir 25:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji kuwa ya yi wa Musa magana a kan Dutsen Sina'i, ya ce

2. ya faɗa wa Isra'ilawa ka'idodin nan. Sa'ad da suka shiga ƙasar da Ubangiji yake ba su, ƙasar za ta kiyaye shekara ta bakwai ga Ubangiji.

L. Fir 25