L. Fir 22:23 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kwa iya ba da dabba, marar cikakkiyar halitta don hadaya ta yardar rai, amma ba za ku bayar don hadaya ta cika wa'adi ba, ba za a karɓa ba.

L. Fir 22

L. Fir 22:21-26