L. Fir 2:15-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

15. Za a zuba masa mai, a barbaɗa masa lubban, gama hadaya ce ta gari.

16. Firist kuwa zai ƙone wani kashi daga cikin ɓarzajjen hatsin a gauraye da man, da dukan lubban don tunawa, gama hadaya ce ta ƙonawa ga Ubangiji.

L. Fir 2