L. Fir 18:10-13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

10. Kada ya kwana da jikanyarsa gama zai zama ƙasƙanci a gare shi.

11. Kada ya kwana da 'yar matar mahaifinsa, wadda mahaifinsa ya haifa, tun da yake ita 'yar'uwarsa ce.

12. Kada ya kwana da bābarsa gama 'yar'uwar mahaifinsa ce.

13. Kada ya kwana da innarsa, gama ita 'yar'uwar mahaifiyarsa ce.

L. Fir 18