L. Fir 17:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya umarce Musa,

2. ya faɗa wa Haruna da 'ya'yansa maza, da dukan mutanen Isra'ila waɗannan ka'idodi.

3. Idan Ba'isra'ile ya yanka sa, ko ɗan rago, ko akuya a cikin zango, ko a bayan zango,

L. Fir 17