L. Fir 14:51 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Zai ɗauki itacen al'ul, da ɗaɗɗoya, da jan alharini, da ɗayan tsuntsu mai ran, ya tsoma su cikin jinin tsuntsun da aka yanka a ruwan kaskon, ya yayyafa wa gidan sau bakwai.

L. Fir 14

L. Fir 14:42-57