L. Fir 14:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ubangiji ya ba Musa

2. waɗannan ka'idodi da za a bi a ranar tsarkakewar mai kuturta. Sai a kawo shi ga firist.

3. Firist ɗin zai fita zuwa bayan zango ya dudduba shi. Idan kuturun ya warke daga cutar kuturtar,

L. Fir 14