L. Fir 11:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU) Ubangiji ya ba Musa da Haruna waɗannan ka'idodi domin Isra'ilawa. Za ku ci kowace irin dabbar da take a duniya,