K. Mag 31:29-31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

29. Ya ce, “Mata da yawa sun yi abin yabo, amma ke kin fi su duka.”

30. Kayan tsari da jamali duk banza ne, amma mace mai tsoron Ubangiji, ita ce abar yabo.

31. A yi mata cikakken yabo saboda ayyukanta, za a yabi ayyukanta a dandali.

K. Mag 31