K. Mag 31:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Wannan ita ce maganar sarki Lamuwel wadda uwarsa ta koya masa.

2. “Mene ne, ɗana? Mene ne, ya ɗana ne cikina? Mene ne, ɗana na wa'adi?

3. Kada ka ba da ƙarfinka ga mata, kada kuwa ka mai da hankali gare su, waɗanda suke hallaka sarakuna.

K. Mag 31