K. Mag 30:15-16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Matsattsaku tana da 'ya'ya mata biyu, ana kiransu, “Ba ni, Ba ni.”Akwai abu uku da ba su ƙoshi, i, har huɗu ma da ba su cewa, “Ya isa,” watolahira,macen da ba ta haihuwa,ƙasa wadda ba ta ƙoshi da ruwa,wuta wadda ba ta cewa, “Ya isa.”

K. Mag 30

K. Mag 30:12-32