K. Mag 3:34-35 Littafi Mai Tsarki (HAU)

34. Ba ruwansa da masu girmankai, amma masu tawali'u sukan sami tagomashi a wurinsa.

35. Mutane masu hikima za su sami kyakkyawan suna, amma wawaye sukan Ζ™ara wa kansu shan kunya.

K. Mag 3