K. Mag 3:1-3 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ɗana kada ka manta da abin da na koya maka. Kullum ka tuna da abin da na faɗa maka ka yi.

2. Koyarwata za ta ba ka tsawon rai da wadata.

3. Kada ka yarda ka rabu da biyayya da aminci, ka ɗaura su a wuyanka, ka rubuta su kuma a zuciyarka.

K. Mag 3