K. Mag 26:9-11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

9. Karin magana a bakin wawa kamar sukar ƙaya ce a hannun mai maye.

10. Wanda ya ɗauki wawa aiki yana cutar duk wanda aikin ya shafa.

11. Wawan da yake maimaita aikin wautarsa yana kama da kare mai yin amai ya koma ya tanɗe.

K. Mag 26