K. Mag 25:1-2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

1. Ga waɗansu sauran karin maganar Sulemanu waɗanda magatakardan Hezekiya Sarkin Yahuza suka juya.

2. Muna girmama Allah saboda abin da ya rufe, muna girmama sarakuna saboda abin da suka ba da bayaninsa.

K. Mag 25