K. Mag 24:32-34 Littafi Mai Tsarki (HAU)

32. Da na dubi wannan, na yi tunani a kansa, ya zamar mini ishara.

33. “Yi ta ruruminka, ci gaba da barcinka, rungume hannuwanka don ka shaƙata.”

34. Amma sa'ad da kake ta sharar barci fatara za ta auka maka kamar ƙungiyar 'yan fashi.

K. Mag 24